Zagayowar Ranar Yaƙin Badar Da Abinda Ya Faru

Ranar 17 ga watan Ramadan din kowace ita ce ranar da aka gwabza (Yakin Badar) tsakanin Musulmai karkashin jagorancin Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam), da kuma manyan araba, kuma shi ne babban yakin tarihi a duniya wanda ba’a taba yin irin shi ba.

A yakin ne Musulmai (313) suka gwabza Dlda kafirai (1,000) kuma Allah Ta’ala ya baiwa Musulmai nasara suka kashe kafirai (70), suka kama fursunonin yaki (70).