Game Da Mu

Arewa Times fitattaccen shafin yanar gizo ne a Arewacin Najeriya wanda aka kafa a Watan Satumban shekarar 2020.

Ayyukan Mu

Akan shafin Arewa Times, wanda da ake iya samu a https://arewatimes.com.ng, muna wallafa bayanai masu fadakarwa kan batutuwa daban-daban kamar; Labarai, Tarihi, Al’adu, Fasaha, Lafiya, Salon Rayuwa, Kasuwanci da sauran su a cikin harshen Hausa.

Haka kuma, Arewa Times na wallafa bayanai akan ire-iren kalubalen da yankin Arewacin Najeriya ke fuskanta a yau. Haka zalika, muna kawo bayanai da yanda al’adu suke a wasu kasashen Nahiyar Afirka da ma sauran wasu ƙasashen duniya.

Tuntuɓar Mu

Domin karin bayani ko wasu tambayoyi da suka shafi ayyukan Arewa Times na yanar gizo, kamar talla, shigar da korafi da sauran su, sai a tuntuɓe mu ta wadannan hanyoyin da ke ƙasa:

Imel: info@arewatimes.com.ng

WhatsApp: +2349124283492

Kuma za ku iya tuntubar mu ta hanyar cika wannan fejin “Tuntuɓe Mu“.

Advertisement