Al'umma
Ka’idodin Rayuwa 12 Masu Wahala Ga Maza
- Idan kana son yin nasara, kana bukatar ka kara himma domin babu wanda ya damu.
- Idan ka fara fifita kan ka, wasu za su ji haushi.
- Mutane za su yi watsi da kai har sai sun bukaci wani abu daga gare ka.
- Komai yana yin kyau idan ka daina kula da abubuwan da ba su da mahimmanci.
- Abubuwan da suka fi cutar da kai su ne abubuwan da ke taimaka maka ganin abubuwa sun yi kyau.
- Wani lokaci sai ka daina neman nagartar mutane kana ganin su wane ne da gaske.
- Wasu ba za su goyi bayan ka ba saboda suna tsoron iyawarka.
- Mutane za su bata maka rai, alƙawura za su lalace, don haka ka ƙara dogara da kanka, ka sa rai kaɗan akan wasu mutane.
- Ka zama mai kirki, amma kada ka ɓata lokaci don tabbatar da alherinka ga wasu mutane.
- Ka tuna, idan yana da sauƙi, kowa zai yi.
- Idan wani abu yana da mahimmanci a gare ka, za ka sami hanyar da za ks sanya ya faru. Idan ba haka ba, za ka sami uzuri.
- Idan wani yayi kamar ba ya bukatar ka, kawai ks bar shi ya tafi.