Wata Baturiya Ta Kai Wa Masoyinta Mai Shekaru 25 Ziyara A Najeriya

Kamar yadda labari ya yadu a kafofin sada zumunta da dama, labarin ya bayyana cewa wata baturiya mai kimanin shekaru 65 ta kawo wa wani matashi dan Najeriya mai kimanin shekaru 25 da aka bayyana a matsayin masoyinta ne ziyara.

Abin Tambaya?

Shin kodai daman turawan da suka daina haihuwa, suna zuwa Najeriya ko Afrika me auren bakake, dan bukata ta saduwa kawai, ko dai ba suna son su da gaske ba ne?

Abin lura, idan an yi auren a mafi yawan lokuta basa barin su haihu dasu, ballantana su samu zuri’a dasu.

Abin tambaya, ko kun taɓa ganin cikin turawan nan dake auren bakake wata ta ta6a haihuwa da mijinta bakar fata?

Abin ganewa! Basa barin su haihu, kawai zama ne na biyan bukata, tunda su a jinsin su, basu samu irin wadannan matasan masu karfìn gaba kamar bakake fata, ya zama wajibi a gare su, dole su zo Africa su nema.

Sannannen abu, duk duniya babu kabilar dake son ta je auren wata kabila, sai har idan wannan kabilar tana da wani abu da ita kabilar dake neman auren su ta rasa.

Ido ma mudi ne!