Yadda Zaka Samu Dala $100 Zuwa $300 “BlockGames” Airdrop

“Dan Allah ku yi sharing dan wasu suma su amfana da wannan Airdrop mai albarka!”

Ga Yadda Ake Yin Rijista

  1. Ka shiga ta wannan link ɗin ka yi rijista (https://blockgames.app)
  2. Sai ka yi Continue with Google
  3. Kana shiga zai nuna maka wani guri an rubuta “Complete Your Profile”. Sai ka shiga ka cika
  4. Anan zai nuna maka ka haɗa Ethereum wallet na ka, kuma ka yi haɗa Twitter, sannan ka yi Challenge guda daya da kuma Game.

Bayan ka gama wannan zasu baka “1000 Credit”, daga nan kuma sai ka koma Farming kawai.

Tunatarwa

Anan akwai abinda muke so su sani!

Zamu yi Farming na Block kamar yadda muka yi na Portal, tsarin Farming zaka na daukar post na project kana ɗorawa a twitter. Duk Engagement daka samu, toh zasu baka points.