Yadda Ake Mining Na HOT Coin Da Rijista

Duk wanda baya mining din HOT coin ya kamata ya fara a yanzu, farashin HOT coin ko wane daya ana hasashen zai iya kai dala $2.4, ka ga anan ka taimakawa kan ka koda guda 50 ka tara zaka samu na wasu hidimomin.

Duk wanda yake mining din HOT coin a Near wallet, ya kamata ku sani idan ba ku shiga Telegram duk bayan awa biyu kuna claiming coins din ku aikin banza ne kuke yi.

Wanda basu fara mining HOT coin ba zasu iya farawa kafin lokaci ya shige, ga yadda ake yin rijista:

  1. Da farko ka tabbatar kana da Telegram, sai ka shiga ta wannan link din zai kai ka zuwa Telegram t.me/herewalletbot/app?startapp=3589506
  2. Kana shiga zai nuna maka create wallet sai kayi Creating, zasu baka Passphrase naka guda 12 ka tabbata ka kwafe su ka ajiye.
  3. Shi kenan ka gama sai ka fara claiminin na HOT, daga nan kuma zaka dinga claiming duk bayan awanni biyu.