Yadda Ake Mining Na AVACOIN, Masu Biya Ba Tare Da KYC ba

AVACOIN (PROTRON) shi ne coin wanda ake mining na farko da suke biyan mutane kuɗi ba tare da sun yi KYC ba.

A tsarin AVACOIN,  zarar ka kammala hada coins 400,000 zasu baka damar yin withdraw na kimanin dala $67, wanda shi ne daidai da kudin gram ɗaya na ainahin GOLD, a kudin Nigeria kuma kimanin Naira N100,000.

AVACOIN basu bukatar ka saka ko sisi domin farawa ko cirewa, kawai abin da ake bukata shi ne ka rika shiga kowace rana kana claiming na adadin GOLD din da suka ba ka daga level 1 mai (7,500) har zuwa sama, zaka sami adadin gold din da ake bukata cikin wata daya kacal idan har ka maida hankali sosai.

Haka zalika, ana yin withdrawal ne sau daya acikin wata guda matukar kakai adadin abin da suke bukata na (400,000 gold).

Yadda Ake Farawa

Abin da kawai ake bukata shi ne Telegram account, saboda da shi ne zaka yi connecting da AVACOIN app din domin fara mining.

Domin farawa a yanzu, taba adireshin Telegram dake kasa domin yin connecting na account din ka.

Your referral link: https://t.me/avagoldcoin_bot?start=3d61d28ad28782fd0a37

Zancen Karshe

Kafin shiga Telegram link dake a sama, dole ya kasance kana app ɗin Telegram a wayar wanda kake amfani da shi.