About Us

Arewa Times, wacce Arewa Times Media Inc. ta kafa a watan Satumba na shekarar 2020, ingantaccen shafi ne da aka sadaukar don gano Tarihi, Al’adu, Labarai da harkokin Al’umma daga ko’ina cikin Nahiyar Afirka, da sauransu, tare da wallafa wasu bayanai masu kayatarwa daga wasu fannoni. kamar; Wasanni, Kasuwanci, Lafiya, Nishaɗi da Kimiyya.

Muna bincike da kuma tabbatar da bayanai kafin bugawa, kuma ba ma ƙarfafawa ko yaɗa son zuciya, bayanai wadanda ba daidai ba da gangan ko yaɗa kalaman ƙiyayya ga masu ziyartar shafin mu.

Tuntube Mu

Don ƙarin bayani ko tallace-tallace, za a iya tuntuɓar mu ta amfani da hanyoyin dake ƙasa ko ta hanyar cike wannan fom ɗin ‘Contact Us‘.

Imel: info@arewatimes.com.ng

WhatsApp: +2349127408003