Muhimmancin Daren Laylatul Qadr

A daren Laylatul Qadr ne aka saudar Alkur’ani, sannan kuma a cikin ahi ake rabbe abubuwa da ninka ladar ayyukan bayi.

  1. Sadakar N100 ta fi ta miliyan N3,000,000 a wani lokaci na daban.
  2. Sallah raka’a 2 ta fi sallah raka’a dubu 60,000 a wani lokacin na daban.
  3. Karanta shafi 1 na Alkur’ani yafi karanta shafi dubu 30,000 (sauka 50) a wani lokaci.
  4. Salatin Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama 10 yafi salati dubu 300,000 a wani lokaci na daban.

Haka zalika, dukkan sauran ayyuka za’a ƙiyasta su a wannan ma’auni.

Daga karshe, daren 27 na Ramadan shi aka fi tsammani.