Addini
Kujerar Ilimi Wacce Sheikh Dr. Ahmad BUK Ya Bari
Kujerar ilimi wadda marigayi Sheikh Dr Ahmad Ibrahin BUK ya zauna a kanta ya fassara manyan Littatafan Hadisi da aka sansu a duniya
Yau an wayi gari ma’abocin wannan kujera baya raye. Ya tattara iliminsa ya koma ga mahaliccin mu, bai sake zama a wannan kujera har abada
Yaa Allah ka jikan ma abocin wannan kujera Allah ka sa Aljannah ta zama makoma a gareshi da dukkan musulmi
Allah ka kyautata namu karshen.