Addini

Hadisi Akan Koyarwa: Mafificin Musulmi Shine Wanda Ya Koyi Alkur’ani Ya Koyar

Ali ibn Abi Talib ya ruwaito cewa: Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama ya ce: “Mafi alherin ku sune wadanda suka koyi Alqur’ani kuma suka karantar da shi.

Source: Sunan al-Tirmizi 2909

Daraja: Sahih ( ingantacce) kamar yadda Albani ya ruwaito

عَنْ عَلِيِّ بْنِ أَبِي طَالِبٍ قَالَ رَسُولُ الله صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ خَيْرُكُمْ مَرُكُمْ مَعَلْهِ وَسَلَّمَ خَيْرُكُمْ مَلْهُ