Hadisi Akan Jana’iza: Ana Azabtar Da Mamata Saboda Kuka Akan Su

Umar bn al-Khattab ya ce: Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama ya ce: “Matattu ana azabtar su idan iyalan su suna kuka a kan su.

Source: Sunan al-Tirmizi 1002

Daraja: Sahih ( ingantacce) kamar yadda Al-Tirmizi ya ruwaito

عَنْ عُمَر بْن الخطَّابِ قَالَ رَسُولُ اللهِ صَلَّى اللَّهِ

وَقَالَ ابْنُ الْمُبَارَكِ أَرْجُو إِنْ كَانَ يَنْهَاهُمْ فِي حَيَاتِهِ أَنْ لَا يَكُونَ عَلَيهَمِينَ