Alamomi 10 Dake Nuna Mutum Duniya Ya Saka Wa Gaba, Ba Lahira Ba

1. Idan ya zamto baka jiran sallah sai dai sallah ta jira ka.

2. Idan ya zamto kwana biyu zuwa uku baka bude Qur’anin ka ba (wai ba kada lokaci).

3. Idan ya zamto kafi damuwa daka burge mutane koda zaka sabawa ubangijin ka.

4. Idan ya zamto kullum tunanin ka yadda zaka yi ka tara dukiya da kudi babkada lokacin tunanin hisabi.

5. Idan ya zamto baka karbar nasiha.

6. Idan ya zamto babu rayuwar da take birge ka sai rayuwar mawaka da ‘yan kwallo da makada.

7. Idan ya zamto ba kada lokacin sauraron wa’azi ko karatun al-qur’ani.

8. Idan ya zamto kana jinkir ta aikin alheri sai wata rana.

9. Idan ya zamto ba kada lokacin neman ilmin addinin ka sai dai na neman duniya (boko).

10. Idan ya zamto ka karanta wannan sakon ba tare da kayi Share dinsa ba don ‘Yan Uwa su Amfana, kuma bai Qare ka da komai ba.

Allah (swt) Ya yafe mana zunuban mu manya da qanana Ameen Summa Ameen.

Sai a yi kokari a turawa yan uwa wannan sakon.