Yadda Ake Haɗa Maganin Ƙanƙancewar Azzakari

A ɓangaren tsayin azzakari, duk namijin da gaban shi ya gaza tsawon inchi 5.2 na abin awon yadi idan ta miƙe, to baya cikin maza masu lafiyar gaba sosai. Amma kaurin azzakari koda inchi ɗaya ya kai, wannan babu damuwa.

Akwai abinda ke da muhimmanci da ya kamata maza su sani shi ne; dawowar sha’awa bayan inzali. Wannan shima an tabbatar mintuna mintuna goma sha biyu ne mafi daɗewa, idan namiji zai wuce mintuna goma sha biyu sha’awar shi bata dawo ba shima baya cikin maza masu lafiyar azzakari.

Maganin Da Ke Kara Tsayin Azzakari

  • Ƴaƴan Gwanda
  • Man Zaitun
  • Zait Lauz
  • Man Kaɗanya

Idn ƴaƴan gwanda suka bushe, sai a daka su zama agri mai laushi sosai, sai a haɗa da sauran man guda uku da muka ambata a cakuɗa su. Da dare idan za’a kwanta zaka shafe gaban ka duka da safe ka wanke da ruwan dumi, zaka yi tsawon kwana bakwai.