Maganin Warin Hamata Mai Sauƙin Haɗi A Gida

Wasu daga cikin ƙamshin da ba a san su sosai a lokacin bazara ba sune warin hamata maras kyau. A cewar masana kiwon lafiya, gumin da muke yi yakan jika yayi sanyi ne, amma warin jikinmu mara kyau yana faruwa ne saboda kwayoyin cuta da ke cikin gumin mu.

Domin kawar da irin wannan warin maras kyua a sauƙake, kawai samu gishiri dan gwargwado ka saka a cikin ruwan wankan ka masu dan zafin ka rika juya su har sai kwayoyin gishirin sun narke sai kayi wanka da su.

Wannan ruwan ka saka gishirin a ciki suna kushe da sinadaran ke yaƙi tare da tsaftace lungu da sakon jikin dan Adam sosai.