Kimiyya

Yadda Zaka Biya Bashin MTN Kuma Ka Samu Bonos

Matakin farko shine ka tabbatar da layin ka yana kan tsarin MTN BetaTalk, danna *1232*1# domin komawa kan tsarin MTN BetaTalk .

Mataki na biyu MoMo wallet account dinka ya kasance akwai kudi a cikin sa .

Mataki na uku zaka yi amfani da code din nan *671# idan baka da Momo wallet zaka iya credited.

Idan ya bude zai nuna maka welcome to MoMo.

Sai ka zabi 2.

Idan ya kara budewa Sai ka zabi 1.

Zai numa maka Please Select to Proceed:

Sai ka zabi 3.

Lura: Ba kowane layi bane yake nuna Airtime for Others. idan layin ka babu sai ka jaraba dana abokin ka ko dan uwanka kayi amfani dashi wajen biyan bashin.

Zai nuna maka Enter Phone number.
Sai kasa lambar layin da yake da bashin, idan ya bude zai nuna maka.

Enter Amount:

Sai ka saka yawan bashin da yake kan layin ,misali idan N500 ake binka ka saka N500 kada ka kara komai akan kuɗin da ake binka.

Bashin Naira N500 zasu baka bonos airtime na 1250 da kuma data bonos na 1250 kasancewar layin ka yana kan tsarin MTN Betatalk sai kuma karin bonus na 80% fasen na N500 da za su baka saboda ka sanya katin da kayi ta hanyar amfani da Momo walet wanda zai kama N400 Ita wannan N1250 bonus na kati tana yin 30 minutes sai N400 tana 14 mintuna ne sai N500 hundred din da ka ranto zata yi kusan 40 mintuna wanda inka hada zai baka 84 mintuna gaba daya .

Lura. Shi wannan 80% din kowane tsari kake amfani dashi zasu baka ,amma abinda yasa akeyi a tsarin beta talk saboda bonus din N250 ga duk naira N100 da zaka saka shi yasa.