Abinda Ya Kamata Ku Sani Akan Hamster Kombat Airdrop

MENENE MA’ANAR “PLAY WISELY” DA HAMSTER KOMBAT SUKA FADA A CIKIN WATA SANARWA:

Ga Abinda Hamster Kombat Suka Ce:

“Dan Allah kuyi sharing saboda yan uwa su amfana..!”

Hamster zasu yi Airdrop amma based on “Profit Per Hour” na mutum, bawai yawan balance din shi na coins ba. Sai kuma sauran abubuwa da suka ce zasu duba waɗanda basu bayyana ba, amma ƴan sa ido na kasuwar crypto sun bincika.

  1. COIN TO LEVEL UP: A tsarin Hamster Kombat iya taruwar coin ɗin ka iya level ɗin ka, ga misali:

Ana farawa daga level na farko, wato “Bronze”, idan coins naka suka kai dubu 5 sai ka tafi “Silver”. Daga nan idan coin naka suka kai dubu 25 kaje “Gold”, a haka zaka yi ta tafiya level naka yana ƙaruwa har sai kaje billiyan 1, wanda shine za’a kira ka da “Lord”.

Tsarin shine idan kana siyan waɗannan cards ɗin a (market) ba tare da kana tara coins ɗin ba, to fa level naka ba zai din ga ƙaruwa ba. Dan haka dole idan kana son level naka ya ƙaru, to fa sai kana tara coins masu yawa.

Misali: Yayin da kake matakin “Legendary” wanda sai kana da “Coins” miliyan 10″ ake zuwa, to yayin da kake wannan matakin kana buƙatar ka tara coins miliyan 100 kafin kaje “GrandMaster”. To lokacin da kake wannan level ɗin ka guji ƙone coins naka.

Amma da zarar kaje ka tara miliyan 100, ka zama “GrandMaster” to kawai ka kone wannan coins naka miliyan 100 din ba laifi, haka nan level naka ba zai sauka daga “GrandMaster” ya dawo “Legendary” ba domin ka ƙone miliyan 100 ɗin ba.

“Tabbas babban abinda Hamster Kombat zasu yi amfani dashi gurin yin Airdrop din su “Level” ne ma farko kafin “Profit Per Hour”

  1. REFERRALS: Tabbas bana ko tantama Hamster zasuyi amfani da yawan active users da suke under referral na kowanne wajen yin rabon Airdrop nasu.
  2. PROFIT PER HOUR: Wannan kyma dama sun faɗi Zasuyi amfani dashi. Dole kana siyan katikannan, sannan kana level up na katikan wannan zai saka Profit Per Hour naka yana ƙaruwa.
  3. CADRS: Akwai cards da yawa a hamster waɗanda dole zasy duba yawan adadin katikanka kafin su raba Airdrop, shiyasa kayi ƙoƙari dole ka siyo dukkan cards ɗin.

Wadanda basu fara ba ga link 👇

https://t.me/hAmster_kombat_bot/start?startapp=kentId6470239935