Lafiya

Yadda Za’a Yi Maganin Ciwon Makero Da Nonon Tumfafiya

Barkan ku da sake saduwa dabkuba cikin wannan dandalin mai albarka. A yau kuma mun zo muku da yadda za’a yi maganin makero da nonon tumfafiya.

Yadda zaka kashe ciwon makero da nonon tumfafiya shi ne; za’a rika diga madarar tumfafiya wacce idan aka ɓallo ganyen ta za a ga madarar tana zubowa.

Za’a karkare makero da dutse ko wani abu makamancin haka sai ya karkaru, sai a diga madarar ko nonon tumfafiya a saman makeron, a rika yin haka a duk kwana biyu.

Inshaa Allah za’a yi nasara…