Yadda Za’a Binciki Lambar Layin MTN

Ba abin mamaki ne ba a samu wasu mutanen da har yanzu basu san lambar layin su na MTN aka ba. Idan kana ɗaya daga cikin su, a ƙasa akwai hanyoyi biyu da za’a bi domin binciko lambar layukan ku na MTN (Sim).

da zaɓi na biyu domin dubin lambar layukan ku na MTN Nigeria:

Mataki Na 1

Danna; *123*1*1# – sannan tura 📞, za’a nuna maka lambar layin ka na MTN a jikin allon wayar ka.

Mataki Na 2

Danna; *663# – sannan a tura 📞, zaka ga lambar wayar akan sikirin ɗin wayar ka.