Lafiya
Yadda Mace Za Ta Kara Ni’ima Wajen Kwanciyar Aure
Idan kina so lokaci daya ki ji ke da ni’ima a gaban ki sai ki samu kankana mai yashi ki fereta ki yi mata kofa sannan ki daka kanun fari ki zuba a ciki.
Sannan kuma sai ki daka dabino bayan kin cire kwallon shi ma ki zuba, sai ki samu kwallon kwakwa ki fasa ki zuba ruwan a ciki sannan ki rufe wannan kankanar ki bar ta ta kwana.
Idan gari ya waye sai ki dauko ki shanye gaba daya sannan ki cinye wannan kwakwar uwar gida wannan hadin ke da kan ki zaki gane kin hadu.