Wayoyin Xiaomi, Samfuran “Redmi Note 13” Sabbin Fitowa

Ko kun zaɓi kyamarar Super-clear 108MP sau uku akan Redmi Note 13 ko Ultra-clear 200MP kamara tare da OIS akan samfuran Pro da Pro+ 5G, duk wacce kuka ɗauka ya zama babban abin son gani.

Kyawun samfuran Redmi Note 13 tare da allon sikirin mai 120Hz FHD + AMOLED. Pro+ 5G yana ɗaukan darajarsa tare da sikirin mai lanƙwasa har 1.5K 120Hz AMOLED, yana tabbatar da cewa kowane daki-daki ya tashi tare da bayyananniyar haske.

Kasance da isasshen caji duk rana tare da batur mai 5000mAh a cikin jerin wannan samfurin. Sannan kuma ga cajin sauri na 33W akan Redmi Note 13, 67W turbo caji akan Pro, da 120W HyperCharge mai ban mamaki akan Pro + 5G.

Abubuwan da aka zayyana suna tabbatar da cewa kuna caji saurin domin rage lokacin jiran caji da ƙarin lokacin domin yin abin da kuke so.