Wani Dan Najeriya Ya Kirkiri Murhun Girki Mai Aiki Da Hasken Rana

Wani dan Najeriya ya kirkiri injin girki mai amfani da hasken rana wajen dafa abinci a Bauchi.

Injiniya Hamza Abubakar Ningi zai rage kashe kananzir da wannan murhun mai amfani da hasken rana.

Ina fatan ra’ayin ya inganta kuma mashin din ya samar da sikeli mafi girma.