Tsarin MTN CUG: Yadda Tsarin Yake Aiki Da Amfanin Shi

Kamfanin sadarwa ba MTN ya fitar da sabbin lambobin shiga tsarin MTN C.U.G 46050021.

Bayan haka kuma MTN CUG ya koma mintuna 900, kimanin awowi 15 na kiran waya, maimakon yadda tsarin yake a farko na kiran waya maras adadi da ake amfani da shi ba.

A wannan sabon tsarin idan ka cinye wadannan mintuna 900 zaka iya sake shiga tsarin kamar dai yadda tsarin sayen data yake.

Mutanen da suke da sha’awar a dora layin su akan tsarin MTN CUG zasu iya yi muna magana ta WhatsApp (+2349124283492) domin a dora musu layun su akan wannan tsarin.

Bayan wannan tsarin, akwai wani tsarin MTN mafi saukin shiga, a kan tsarin, zaka biya N1,700 kamfanin MTN zasu baka kunshin kira na kudin har N7,500 tsahon wata daya kuma, kuma koda ana biyar ka bashi babu ruwan su da bashin ka, zaka ci gaba da kira da wannan kudin.

Mene Ne MTN CUG?

MTN CUG wani tsari ne wanda zai ba ku damar haɗa lambobin mutane a cikin tsarin domin yin kiran waya mara iyaka, kyauta, ko aika SMS mara iyaka kyauta ga abokan aiki ko masoya da aka saka lambobin su a tsarin kowane wata.