Tarihi
Takalman Da Ɓarayin Shanu Suka Yi Amfani Da Su A Ƙarni Na 20
Waɗannan takalma ne na al’ada da aka yi a Arewa maso gabashin Nevada Museum.
Barayin shanu ke yin amfani da su a farkon karni na 20 (1920) don boye sawun su yayin satar shanu.
#Afrika #Tarihi #Duniya