Nasiha Mai Muhimmanci Zuwa Gare Ku Ƴan Uwa

“Kaɗaici babu daɗi, don haka ka aikata aikin ƙwarai, domin ya kore maka kaɗaici a kabari, babu wanda zai taimake ka a lahira kowa ta kan shi yake yi”

ALLAH Yasa Mudace Duniya Da Lahira Bijahi Rasulillahi (S.A.W)

Ina Muku Fatan Alheri Da Kuma Barka Da Wannan Lokaci.