Masallacin Zaria Da Gina A Shekarar 1936

Masallacin Zaria an fara gina shi ne a shekarar 1836.

Hoton da kuke gani a sama, mai daukar hoto Leonard Plotnicov Hearst Museum na Jami’ar Berkeley ta California ne ya ɗauka shi a shekarar 1961, shekaru 25 bayan gina masallacin.

“Tsarin gine-ginen kasar Hausa yana baje kolinsa na musamman ta hanyar karamin rufi da tagogi masu yawan gaske, a yankin da yanayin zafi yake kai sama da 29°C.

Wannan zane da Baba Gwani yayi, kuma zuriyar shi ne ta ci gaba da nuna irin hazakar tunanin Hausawa. Najeriya, Nijar, Chadi da sauransu.