Lafiya
Maganin Zazzabin Maleriya Na Gargajiya
Samu Wadannan Abubuwan:
- Ganyen Zogale (Moringa)
- Ganyen Darbejiya (Neem)
- Ciyawar Lemon (Lemon Grass)
- Ganyen Mangwaro (Mango)
Duk wadannan ganye sai a wanke su sosai kafin a sanya su cikin tukunya da ruwa.
Sannan a tafasa kamar minti 30 zuwa 40.
A sha kofi daya sau 3 a rana