Maganin Sanyi Kowane Iri Na Asibiti

Ana amfani da Ofloxacin don magance wasu cututtukan sanyi kowane iri da suka haɗa da ciwon huhu, da cututtukan fata, mafitsara, mahaifa, kashi, da kuma kansa matakaiciya.

Ana kuma amfani da shi don dakatar da cututtukan ƙwayoyin cuta daga girma. Ana amfani da shi don magance cututtukan da ake samu a cikin koda da sauran cututtukan da suka shafi sanyi.

Ana iya samun wannan maganin a dukkan shagunan sayar da magunguna a duk faɗin Najeriya akan kuɗi Naira N1,500 har zuwa N2,500 a wasu wurare.

Tuna: Kafin amfani da wannan maganin ka tuntubi likita domin ƙarin bayani, ko a karanta karamar takardar dake cikin kwalin maganin.