Maganin Matsalolin Mafarkin Iskoki Na Saduwa Da Mace

Yan uwa maza da mata, barkan mu da sake dawowa akan wannan dandali mai albarka. A yau zamu kawo bayanin yadda za’a magance matsalolin mata masu mafarkin Iskoki na saduwa da su, ta hanyar amfani da tumfafiya, gamji da habbatus-sauda.

Maccen da take mafarkin iska yana zo mata yana saduwa da ita, a nemi saiwar tumfafiya da kunnen gamji da garin habba ta tirare gaban ta da su.

Amma kuma da sharadi idan akwi ciwon mara ko yankewar jinin ko shigar ciki ko macen da ta haihu ko take cikin jinin al’ada sai ta nemi karin bayani.