Maganin Basir Mai Tsiro

Basir mai tsiro ciwo ne da ke da wuyan magancewa da dama cikin mutane suna dauka babu maganin shi har takai sai anje asibiti anyi operation an yanke, wanda yankewar na kashe karfin namiji.

To zamu sanar da maganin shi fisabilillah ga dukkan wanda ya karanta nauyi ne gare shi ya watsa shi domin amfanuwar al’umma.

Ga duk mai wannan matsalar sai ya nemi kitsen damo sai a dinga shafawa a wajen tsiron da yardan Allah za’a rabu dashi kwata-kwata insha Allah.

Duk wanda ya sami wannan sako to dan Allah ya watsawa duniya saboda mutane da yawa na fama da wannan matsala.