Maganin Ƙanƙancewar Gaban Namiji

Wanda ke fama da karancin azzakari ko kauri yayi hkr ya jaraba wanna inshallah matsalar tazo karshe.

1. Man Zaitun
2. Zait Lauz
3. Man Kadanya
4. Yayan Gwanda

Yadda za a hada su shine, za’a busar da yayan Gwanda sai a daka su suyi laushi sosai sannan a cakuda su da man dukan su waje daya su hadu sosai.

Da dare idan ka gama komai ana shafawa dukkan gaban ka ya shafu sosai.

Da safe sai a wanke da ruwan dumi
Za ai haka tsawon kwana 7 ko 10.