Lafiya

Ka Guji Yawan Cin Waɗannan Abu 2 Don Kaucewa Kamuwa Da Cutar Appendix

Appendix wani ƙaramin ɓangaren a cikin mutane mai siffar bututu wanda ke haɗe a gefen dama na jiki kuma ba shi da wani amfani ga dan adam.

Alamun alamomin cutar Appendix sun haɗa da:

Jin zafi a cikin kasan hannun dama ko ciwo kusa da cibiya wanda ke motsawa ƙasa.

Wannan yawanci shine alamar farko ta Appendix.

Domin kaucewa kamiwa da cutar Appendix sai a daina yawan cin waɗannan abubuwa guda biyu.

1. Shinkafa yar gida: Kasancewar shinkafa yar tana kunshe da abubuwa marasa tsabta wadanda zasu iya taimakawa wajen haddasa wannan cutar ta Appendix.

2. Ƴaƴan Lemo: Wasu daga cikin ‘ya’yan itacen da aka haɗiye ana cire su daga jiki yau da gobe, yayin da wasu daga cikin suna iya zama sanadin appendicitis.

Akwai rahotannin kamuwa da cutar appendicitis wanda tsaba na kayan lambu da ‘ya’yan itatuwa kamar su koko, lemu, guna, sha’ir, hatsi, ɓaure, innabi, dabino, cumin, da goro ke haifar wa.