Jerin Sunayen Wayoyin Da Zasu Daina Aiki Da WhatsApp A 2023

Babu shakka WhatsApp yana ɗaya daga cikin aikace-aikacen saƙon waya da aka fi amfani da shi a duniya, kuma koyaushe ana sabunta shi tare da haɓaka shi.

Kamfanin Meta, wanda ya mallaki WhatsApp, ya tabbatar da cewa daga ranar 31 ga watan Mayun 2023, manhajar za ta daina aiki a kan wayoyi da dama wadanda ba su cika ka’idojin da suka dace ba, saboda an daina aiki da su.

A kasa akwai jerin sunayen wayoyin da Zasu daina amfani da WhatsApp daga 31, May 2023.

  • Samsung Galaxy CoreSamsung
  • Galaxy Trend Lite
  • Samsung Galaxy Ace 2
  • Samsung Galaxy S3 mini
  • Samsung Galaxy Trend II
  • Samsung Galaxy X cover 2.
  • LG Optimus L3 II Dual
  • LG Optimus L5 II
  • LG Optimus F5
  • LG Optimus L3 II
  • LG Optimus L7II
  • LG Optimus L5 Dual
  • LG Optimus L7 Dual
  • LG Optimus F3
  • LG Optimus F3Q
  • LG Optimus L2 II
  • LG Optimus L4 II
  • LG Optimus F6
  • LG Enact
  • LG Lucid 2
  • LG Optimus F7
  • Huawei Ascend Mate
  • Huawei Ascend G740
  • Huawei Ascend D2
  • Sony Xperia M
  • Lenovo A820
  • ZTE V956 – UMI X2
  • ZTE Grand S Flex
  • ZTE Grand Memo
  • Faea F1THL W8
  • Wiko Cink Five
  • Winko Darknight
  • Archos 53 Platinum
  • iPhone 6S
  • iPhone SE
  • iPhone 6S Plus