Infinix Note 30 Pro: Wayar Android Mai Ɗauke Da Kayatattun Abubuwa

Ƙarfin da babu kamar shi, da aiki mai kyau yana jiran ku akan Infinix Note 30 Pro wacce aka yi amfani da Mediatek Helio G99 Ultra Power Processor, 45W domin saurin caji da 5000mAh babban baturi.

Infinix Note 30 Pro na da kyamara (108MP Master Triple Camera), 16GB na karin RAM 12GB + 9GB da 256GB memorin kai.

Wannan sabuwar waya ce daga kamfanin Infinix a jerin Note 30 Series na 2023.