Kimiyya

Ɗan Najeriya Ya Kera Babur Mai Ɗaukar Mutane 8

Najeriya ƙasa mai yawan al’umma da aka ƙiyasta cewa yawan mutanen ƙasar ya haura mutum miliyan ɗari biyu da 50 idan aka yi la’akari da ƙididdigar lissafin shekarun baya.

Mutanen Najeriya mutane masu hazaƙa da kokari, musamman abinda ya shafi harkokin zamani.

Kamar yadda muka fada da farko cewa wani ɗan Najeriya ya ƙera babur mai iya daukar adadin mutane 8 a lokaci guda, wannan hakan yaje idan kunyi duba a cikin waɗannan hotunan dake kasa.

Mutumin da ya ƙera wannan babur din an bayyana cewa ya fito daga yankin kudu-maso-gabashin Najeriya.

Advertisement