Lafiya

Alfanun Ganyen Magarya Da Ya Kamata Mata Su Sani

Ana so mace ta dinga yin tsarki da ganyen magarya idan da so Samu ne ya zama shine permanent ruwan tsarkin ki shi ma ba karamin gyara ( farji ) yake yi ba.

AL’MISKI:

Ana so mace ta sami miski ki rinka sa kadan a ( farji ) dinki. Ko da kin wanke pants dinki wannan kamshi yana jikinki.

RAGE TUMBI:

garin hulba.
ganyen na’a na’a.
kanunfari.
zuma farin kwalli.

lemon man na’a na’a a hada a tafasa sai a saka farin kwallin idan yayi kamar5mnts sai acire asanya zuma asha idan rage kiba ne sai asanya lemon tsami.