Lafiya

Abubuwa 2 Da Ke Sanya Gaban Mace Ya Matse Ko Bushewa Lokacin Jima’i

Ba’a nufin al’aurar mace ta kasance mai matsewa yayin jima’i, idan sha’awarta ta motsa. Lokacin da sashin jikin mace ke daure a lokacin jima’i, yana iya nuna cewa tana da matsalolin lafiya.

Lokacin da farjin mace ba shirye yake don jima’i ba, maiyuwa ba zai ba zai sako isasshen ruwan da zai lausasa shi ba don jima’i ya kasance cikin kwanciyar hankali ba.

Idan mace ta tashi, al’aurarta tana buɗawa kuma tana fitar da ruwan lausasa farjin.

Wannan labarin zai duba abubuwa 2 da za su iya sa al’aurar mace ta kushe, ko bushewa yayin saduwa. Sun hada da kamar haka:

1. Cutar farji, wacce a turance ake kira (Vaginitis):

Vaginitis na iya sanya farjin mace yayi kumburi. Tana iya sa mace ta fuskanci ciwo, da ƙaiƙayi a cikin al’aurarbta.

Lokacin da mace ta sami wannan, za ta iya samun bushewa, ƙaiƙayi, fashewar fata a kusa da farjin ta, da kuma jin zafi yayin saduwa.

Lokacin da gaban mace ya bushe a sakamakon cutar Vaginitis, zai iya sa farjin ta ya toshe (Tight).

Cutar Vaginitis zata iya faruwa saboda canjin wasu kwayoyin cuta na ‘Bacteri), a cikin sassan farji.

4. Cutar Sjogren’s syndrome, a turance:

Wannan cuta ce wacce ke shafar sassan jikin da ke samar da ruwa, kamar hawaye da yawu, (Miyau/Ssliva).

Wannan cuta na iya sa gaban mace ya bushe, kuma yana iya sanya farji matsewa yayin kusanci.