Yadda Za’a Buɗe Website Domin Sayar Da DATA
Mene ne Sana’ar DATA ko VTU?
Kasuwanci na Data ko VTU shi ne mutum ya kirkiri shafin yanar gizo, (Website) wacce zai haɗa ta da manyan website masu sayar da Data cikin rahusa domin ya siyo kuma ya sayar ga mutanen da zasu yi rijasta akan website ɗin ka, domin suma su sayar ga masu amfani na ƙarshe (Consumers) su samu ta su ribar.
Yadda zaka samu taka riba a matsayin ka na wanda ya mallaki VTU website shi ne;
Misali: Za ka siyo (500MB = ₦110), sai ka sanya naka farashin akan (500MB = ₦125 ko ₦135). Mutanen da suka yi rajista akan website ɗin ka sai su kuma su sayarwa masu amfani akan (500MB = ₦150).
Haka zalika, in ka siyo (1GB = N218), sai ka sanya naka farashin akan (1GB = ₦230 ko ₦245). Waɗanda suka yi rijasta da kai su kuma su sayarwa masu amfani akan (1GB = ₦300). Haka dukkan sauran GB ɗin.
Ribar ka ita ce: akan 500MB kana samun ₦15 ko fiye, akan 1GB za ka samu ₦23 ko fiye, da sauran su.
Sannan, zaka riƙa cajin ₦50 duk lokacin da wadanda suka rijista da kai (Customers) suka saka kuɗi a asusun su (Wallet).
Misali: Mu dauka cewa ka sayar da GB 100 a rana ɗaya, ka ga (23 x 30 = ₦2,300), sannan ga kuɗin caji.
Ga masu bukatar a haɗa musu irin wannan website domin samun wasu kuɗi shiga a gefe, sai su yi muna magana ta WhatsApp wa.me/9124283492.
Zamu haɗa muku komai har da Application na Android cikin kwana ɗaya akan kuɗi ₦15,000 kacal, tare da sauran gyare-gyaren da zasu biyo baya.