Al'umma

Tarihin Sheikh Abdullahi Bala Lau

Abdullahi Bala Lau  malamin addinin musulunci ne na Najeriya, malami, mufassir, kuma mai wa’azi. Shi ne shugaban kungiyar Jama’atu Izalatul Bidi’ah wa Ikamatus Sunnah na kasa a yanzu, kungiyar Salafiyya mafi girma a Najeriya tun Disamba 2011.

Abdullahi Bala Lau, wanda aka fi sani da Family name Abduahi Bala Lau. An haife shi a Lau, Jihar Taraba

Lau birni ne mai kyau kuma mai yawan jama’a dake cikin garin Lau na jihar Taraba