Kasuwanci

Mata 10 Mafi Arziki A Yankin Kudu Da Hamadar Sahara A 2022

1) Folorunso Alakija $1 billion 🇳🇬 Nigeria

2) Hajia Bola Shagaya $950 million 🇳🇬 Nigeria

3) Daisy Danjuma – $900 million 🇳🇬 Nigeria

4) Fifi Ejindu – $850 million 🇳🇬 Nigeria

5) Stella Okoli – $800 million 🇳🇬 Nigeria

6) Ngina Kenyatta – $600 miliyan 🇰🇪 Kenya

7) Wendy Appelbaum – $152 miliyan 🇿🇦 Afirka ta Kudu

8) Wendy Ackerman – $111.5 miliyan 🇿🇦 Afirka ta Kudu

9) Irene Charnley – $88 miliyan 🇿🇦 Afirka ta Kudu

10) Bridgette Radebe – $58.7 miliyan 🇿🇦 Afirka ta Kudu

‘Yar Angola Isabel Dos Santos (‘yar tsohon shugaban Angola Jose Dos Santos) ba ta cikin jerin sunayen mata masu arziki a Afirka saboda dalilai da ake tantama a kan dukiyarta, da shari’ar kasa da kasa kan kadarorinta da kuma sace wasu kadarorinta.

Source: Mujallar Forbes