Kasuwanci

Manyan Ƙasashe 5 Da Ke Haƙo Mai A Afrika

Kasashe 5 mafi girma a Afirka da ke hako mai.

ANGOLA 🇦🇴: miliyan 1.16 bpd

NIGERIA 🇳🇬: miliyan 1.02 bpd

ALGERIA🇩🇿: 970,000 bpd

LIBYA 🇱🇾: 946,000 bpd

MASAR 🇪🇬: 556,440 bpd