Maganin Karin Kuzari Da Dadewa Lokacin Jima’i

Abubuwan da ake bukata domin hada wannan maganin a gida:

Namijin Goro 2

Zuma

Albasa

Yadda za a hada shi;

A daka namijin Goro, a yanka Albasa kanana inda hali ma a yi bilendin din ta, sai a hade su waje guda da zuma a jijjiga, a ajiye tsawon sa’o’i 3, sai asha cokali 2 mintuna 30 kafin jima’i.

Za kusha mamaki Insha Allah.