Maganin Ciwon Daji ‘Cancer’ Na Gargajiya

A maida bisashen bawon Aduwa gari.

A maida ganyen Aduwa gari.

A kona kallon Aduwa a maida shi gari.

Garin bawon Aduwa da garin ganyen Aduwa a hada su ana sha da nono.

Garin konannen kwallon Aduwa a kwaba shi da man Zaitun ana shafawa a wajen daya fito.

Za’a sami lafiya da ikon Allah…