Addini

Sahabbai 10 Da Aka Yiwa Bushara Da Aljanna

SAHABBAI GOMA DA AKA YIWA BUSHARA DA ALJANNAH:

1. Abubakar Assiddik.
2. Umar Dan Khaddab.
3. Usman Dan Affan.
4. Aliyu Dan Abi Dalib.
5. Dalha Dan Abaidullahi.
6. Zubairu Dan Awwam.
7. Abu Ubaida Dan Jarrah.
8. Abdurrahman Dan Aufu.
9. Sa’adu Dan Abi Wakkas.
10. Sa’idu Dan Zaid.

SHIKA-SHIKAN MUSULUNCI GUDA BIYAR:

1. Tauhidi.
2. Sallah.
3. Azumi.
4. Zakkah.
5. Hajji.

SUNAYEN WATANNIN MUSULUNCI:

1. Almuharram.
2. Safar.
3. Rabi’ul Awwal.
4. Rabi’ul Sani.
5. Jumadal Ula.
6. Jumadal Akhirah.
7. Rajab.
8. Sha’aban.
9. Ramadhan.
10. Shawwal.
11. Zulkidah.
12. Zulhijji.

Ya Allah duk wanda ya taimaka wajen yada wanan ilmin don wasu su amfana.

Ya Allah ka haskaka rayuwarsa da annurinka. Kasa yayi kyakkyawar karshe. Ka sashi a inuwar Al’arshenka ranar Alkiyama.

Kuma Allah ya shayar da shi ruwan Alkausara.

Ya Allah ka sa mu ziyarci juna a gidan Aljannah.