Kimiyya
Yadda Za’a Biya Bashin MTN A Samu Bonus N17,000
Yadda Za’a Biya Bashin MTN Kuma A Samu Bonus Mai Yawa…
Dole mutum ya kasance yana da MoMo wallet account In baka dashi kuma kayi amfani da wannan code din domin bude naka *671#, sannan zakayi Funding na wallet din naka ta hanyar tura kudi daga bankin ka zuwa momo wallet account lambar wayan ka da kayi rijistar MoMo wallet account ita ce lambar asusun ka na MoMo wallet.
Mobile app ko kuma masu POS wanda suna amfani da MoMo PSB ko ACCESS YELLO & BETA shine sunan Bankin nasu, sannan za ku cire 0 farko dake cikin lambar wayan ku .
Idan ka biya bashin 250 zaka samu 3k bonus.
Idan ka biya bashin 500 zaka samu 6k bonus.
Idan ka biya bashin 1000 zaka samu 14k bonus.
Idan ka biya bashin 1500 zaka samu 17k bonus.