Al'umma

Wata Mata Mai Suna Murja Ta Haifi ‘Doki’

Idan masu karatu basu manta ba, a kwanakin baya anyi yayata cewa wata mata haifi ‘Doki’.

Amma saboda rashin samun isassun hujjoji game da wannan zancen mutane da dama sun ƙaryata wannan labarin.

Saboda haka, Arew Times bata yi kasa a gwiwa ba wajen binciko gaskiyar wannan labarin.