Sunayen Wasu Mutane 40 Na Tare Shehu Usmanu Danfodiyo
WASU DAGA CIKIN NA TARE DA SHEHU USMANU DAN FODIYO
1 Mal Abdullahi Dan Fodiyo
2 Muhammadu Bello Dan Shehu
3 Mal Modi Mamaru
4 Mal Ibrahim Albarrnawi
5 Mamman Cibi
6 Muhammadu Modibbo Mairanno
7 Sarkin Yara Hussaini Dan Al-Amin
8 Mal Muhammadu Sa’adu Dan Shehu
9 Mal Agali
10 Namoda
11 Shehun Nuri Umar
12 Mal Tukur Dan Binta
13 Mal Ahmad Assudani
14 Amadu Hausan Kejo
15 Waziri Gidado
16 Sarkin Zamfara Abu Hamidu
17 Ummarun Dallaje
18 Sarkin Kano Sulaiman
19 Sarkin Kano Ibrahim Dabo
20 Sarkin Bauchi Yakubu
21 Mal Ishaqa Daura
22 Mal Ibrahim Zaki Katagum
23 Mal Muhammadu Manga Misau
24 Mal Buba Yero Gombe
25 Mal Sambo Hadejia
26 Mal Musa Zazzau
27 Modibbo Adama Adamawa
28 Mal Muhammadu Wabi Jama’are
29 Mal Dan Tunku Kazaure
30 Abubakar Atiku Dan Shehu
31 Muhammadu Buhari Dan Shehu
32 Abubakar Dan Jada
33 Muhammadu Doshiro
34 Modibbo Macunga Wamakko
35 Alkali Mustapha Dan Aliyu Bakosani
36 Alkali Muhammadu Haji
37 Alkali Muhutasibi
38 Sambo Dan Muhammadu Cibi
39 Muhammadu Yero
40 Mai Tsinoni Dundaye.
Allah ne mafi sani.