Labarin Wani Mai Kiwon Zaki: Dabba Lallai Dabba Ce

Ya ciyar da horar da wannan zaki na tsawon shekaru tara, domin ya koshi kuma ya samu lafiya da karfi, amma daga sai wannan zaki ya juya ya kashe wannan mutumin da yake kiwon shi.

Wannan mutumin da aka ba shi kulawar likita, wannan mutumin da ke horar da wannan zaki har yayi karfi.

Ya Ubangiji, Kada ka sanya mu horar da matuwar mu da sunan Ka.

Wannan abin ya faru ne a Najeriya, Mista Olawuyi, masanin kimiyyar dabbobi ne, ya kasance “yana kula da zakin tun lokacin da aka haife shi a jami’ar kimanin shekaru tara da suka wuce”.