Al'umma

Ko Kun San Abinda Sanya Zobe A Harshen Mata Ke Nufi?

Manufar da ke tattare da sanya zobe a harshe shine don girmama alloli (abin bauta ga kafirai) da kuma sanya mutum jin ciwo don nuna irin darajar da mutum ya bai wa abin bautar shi.

An fara huda harshe a matsayin aikin addini gabanin yin na fasaha ko na ado.

Wata mata wacce bata bayyana sunan ta ba, ta amsar tambayar dalilin da yasa waau mata ke hude harshen su, a shafin Qoura ta ce;

A matsayi na na mace mai matsakaitan shekaru, na yi hudar harshe domin ina son abin tun ina da ’yan shekaru, kuma ba wai kawai ga matasa waɗanda galibi ke fama da rashin lafiya ko kuma suna yin shi don nuna sha’awar jima’i ba. Miji na yana ganin sabo ne, kuma yana son shi. Ya kamata in ga yanayin fuskar shi lokacin da na ce masa yana samun ƙ

A al’adar yau, sanannen abu ne huda harshe da saka zobe yana da tada hankali sosai kuma galibi ana yin shi ne don haɓaka sha’awar jima’i da sauran ayyukan nuna son jima’i sosai da kuma yin kalaman masu nasaba jima’i.