Mutuwa Rigar Kowa: Kamal Aboki Ya Rasu

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raji’un!

Dan Wasan Barkwanci Kamal Aboki Ya Rasu Sakamakon Hatsarin Mota Tsakanin Kano Da Maiduguri.

Yanzu Nakecin Karo da Labarin Rasuwar Shahararren Me Barkwancin Nan Kamal Aboki ya Rasu Sakamakon Hadarin Mota Data Ritsa Da shi Ina Addu’a Allah Ya Jikan shi Da Rahama Yasa Mutuwa Hutuce A gare shi

Cikakken Sunan shi shine; Kamali Iliyasu Usman.